Surah Yusuf (Joseph ) - Aya 71

Surah Yusuf (Joseph ) - Hausa - Aya 71 Aya count 111

قَالُوا۟ وَأَقْبَلُوا۟ عَلَيْهِم مَّاذَا تَفْقِدُونَ ﴿٧١﴾
Suka ce: kuma suka fuskanta zuwa gare su: \"Mẽne ne kuke nẽma?\"
Share