Surah Hud - Aya 44

Surah Hud - Hausa - Aya 44 Aya count 123

وَقِيلَ يَٰٓأَرْضُ ٱبْلَعِى مَآءَكِ وَيَٰسَمَآءُ أَقْلِعِى وَغِيضَ ٱلْمَآءُ وَقُضِىَ ٱلْأَمْرُ وَٱسْتَوَتْ عَلَى ٱلْجُودِىِّ ۖ وَقِيلَ بُعْدًۭا لِّلْقَوْمِ ٱلظَّٰلِمِينَ ﴿٤٤﴾
Kuma aka ce: \"Yã ƙasa! Ki haɗiye ruwanki, kuma yã sama! Ki kãme.\"Kuma aka faƙar da ruwan kuma aka hukunta al'amarin, kuma Jirgin ya daidaita a kan Jũdiyyi, kuma aka ce: \"Nĩsa ya tabbata ga mutãne azzãlumai.\"
Share