Surah Hud - Aya 43

Surah Hud - Hausa - Aya 43 Aya count 123

قَالَ سَـَٔاوِىٓ إِلَىٰ جَبَلٍۢ يَعْصِمُنِى مِنَ ٱلْمَآءِ ۚ قَالَ لَا عَاصِمَ ٱلْيَوْمَ مِنْ أَمْرِ ٱللَّهِ إِلَّا مَن رَّحِمَ ۚ وَحَالَ بَيْنَهُمَا ٱلْمَوْجُ فَكَانَ مِنَ ٱلْمُغْرَقِينَ ﴿٤٣﴾
Ya ce: \"Zan tattara zuwa ga wani dũtse ya tsare ni daga ruwan.\" (Nũhu) ya ce: \"Bãbu mai tsarẽwa a yau daga umurnin Allah fãce wanda Ya yi wa rahama.\" Sai taguwar ruwa ta shãmakace a tsakãninsu, sai ya kasance daga waɗanda aka nutsar.
Share