Surah Hud - Aya 33

Surah Hud - Hausa - Aya 33 Aya count 123

قَالَ إِنَّمَا يَأْتِيكُم بِهِ ٱللَّهُ إِن شَآءَ وَمَآ أَنتُم بِمُعْجِزِينَ ﴿٣٣﴾
Ya ce: \"Allah kawai ne Yake zo muku da shi idan Ya so. Kuma ba ku zama mabuwãya ba.\"
Share