Surah Hud - Aya 25

Surah Hud - Hausa - Aya 25 Aya count 123

وَلَقَدْ أَرْسَلْنَا نُوحًا إِلَىٰ قَوْمِهِۦٓ إِنِّى لَكُمْ نَذِيرٌۭ مُّبِينٌ ﴿٢٥﴾
Kuma haƙĩƙa Mun aika Nũhu zuwa ga mutanensa, (ya ce): \"Lalle ne ni, a gare ku mai gargaɗi bayyananne ne.\"
Share