Surah Hud - Aya 119

Surah Hud - Hausa - Aya 119 Aya count 123

إِلَّا مَن رَّحِمَ رَبُّكَ ۚ وَلِذَٰلِكَ خَلَقَهُمْ ۗ وَتَمَّتْ كَلِمَةُ رَبِّكَ لَأَمْلَأَنَّ جَهَنَّمَ مِنَ ٱلْجِنَّةِ وَٱلنَّاسِ أَجْمَعِينَ ﴿١١٩﴾
Sai wanda Ubangijinka Ya yi wa rahama, kuma dõmin wannan ne Ya halicce su. Kuma kalmar \"Ubangijinka\" Lalle ne zã Ni cika Jahannama da aljannu da mutãne gaba ɗaya\" ta cika.
Share