Surah Al-Kauther ( A River in Paradise)

Surah Al-Kauther ( A River in Paradise) - Hausa Aya count 3

Saboda haka, ka yi salla dõmin Ubangijinka, kuma ka sõke (baiko, wato sukar raƙumi).
Lalle mai aibanta ka shi ne mai yankakkiyar albarka.
Share